Kananan Labarai

Kananan Labarai

Takardar makaranta: Buhari ya kunyata magabta

Ga dukkan alamu an kawo karshen cece-kucen da aka rika yi game da takardar kammala makarantar sakandare na dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’i

An kama barauniyar jarirai a Kano

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wata budurwa da ake zargi ta ‘shahara’ wajen satar jarirai. Jami’an hukumar sun yi nasarar kama budurwar ce mai su

Wamakko ya bukaci Gwamna Lamido ya sa wa bakinsa linzami

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko ya bukaci Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya sa wa bakinsa linzami ya daina kalamai ir

’Yan sandan Taraba na farautar tsofaffin kwamishinoni

’Yan sanda sun fara farautar tsofaffin kwamishinonin da suka yi aiki a karkashin tsohon Mukaddashin Gwamnan Jihar Alhaji Garba Umar bayan da gwamnatin

dan kunar bakin wake ya tada bam a tashar motar Potiskum

Wani dan kunar bakin waken ya kai hari a tashar mota ta wajen garin da ke kan hanyar Potiskum zuwa Bauchi inda ya yi halkaka mutum biyar duk da wanda