Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya bukaci matasa su daina bari ana amfani da su wajen tada hankali

Shugaban matasan yankin Kebbi ta Kudu Alhaji Junaidu dahiru Wasagu ya bukaci matasan kasar nan, musamman na Arewa su daina bari batagarin ’yan siyasa

Makarantar Zaid Bn Thabit ta Ajingi ta yaye dalibai 27

A ranar Lahadin da ta gabata ne Makarantar Zaid Bn Thabit Litahfizul kur’an Waddarasatul Islamiyya da ke Ajingi a Jihar Kano ta yi bikin saukar karatu

Kada a yi rikici da kowa saboda ni -Janar Buhari

Tambaya: Me za ka ce game da tashe-tashen hankulan siyasan da suke faru a halin yanzu? Janar Buhari: Abin da ya kamata tun da barna ce aka yi, idan ’y

’Yan sanda sun kama Mataimakin Shugaban Malamai na kungiyar Izala

Wasu ’yan sanda da aka tabbatar sun zo a motar Operation Yaki sun kama Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa

’Yan Boko Haram sun kone babban masallacin Izala a harin Damaturu

’Yan Boko Haram sun kone babban masallacin Juma’a na kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah a harin da suka sake kai wa Damaturu a kars