Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari mai gaskiya ne da rikon amana – Sule Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya sanya ribas kan yadda yake caccakar dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buh

Sanyi: Masunta sun hadu da azal a Taraba

Wani masunci ya gamu da ajalinsa sannan abokan sana’arsa su biyu na nan rai-kwakwai-mutu-kwakwai bayan da suka je su a wani tafki da ke kusa da kauyen

Ba za mu bar ’yan kasashen waje su yi zaben bana ba – Mkanu

Shugaban Hukumar Shigi da Fice (NIS) Mista Ubi Mkanu ya ce ba za a bar baki ’yan kasashen waje su jefa kuri’a a zaben bana ba. Shugaban Hukumar ya bay

Fulani da Kanuri masu neman mulki ke tallafa wa Boko Haram – Shugaban Coci

Shugaban Cocin Methodist Church of Nigeria, Akbishop Samuel Uche, ya yi zargin cewa Fulani da Kanuri (Barebare) da ke neman mulki ido rufe ne suke tal

‘A rika koyar da rubutun Ajami a makarantun kasar nan’

Wani malamin addinin Musulunci da ke garin Jos a Jihar Filato Malam Abdurrahaman Ahmad Husaini ya bukaci Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta sanya koyar da