Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe Hakimi a Kudancin Kaduna

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe Hakimin Zangang da ke masarautar Atakar a karamar Hukumar kaura a Jihar Kaduna, Mista Yohanna

Bam ya tashi a garin Maiha

Bam ya kashe mutum daya kuma mutum biyu sun samu rauni a garinLugda da ke karamar Hukumar Maiha a Jihar Adamawa. Ana zargin ’yan bindiga ne suka saka

A Abuja da Legas muka kashe kudin rarar mai – Babangida

Tsohon Shugaban gwamnatin mulkin soja Janar Ibrahim Badamsi Babangida ya bayyana gwamnatinsa da waliyiya idan aka kwatanta da gwamnatocin da suka biyo

Shugaban PDP ya ce ba adalci a jam’iyyarsu

Shugaban Jam’iyyar PDP mai mulkin Najeriya, Alhaji Ahmadu Adamu Mu’azu ya ce babu adalci a cikin jam’iyyar. Alhaji Ahmadu Mu’azu, wanda ya bayyana hak

An kama daliba za ta shiga makaranta da bam • Ban san yadda bam din ya shiga jakata ba – dalibar

Wata dalibar Kwalejin ’Yan mata ta Tarayya (FGGC) da ke Jalingo hedkwatar Jihar Taraba mai suna Blessing Ella ta shiga hannun ’yan sanda bayan da ta y