Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kowa zai samu katin zabe na dindindin – Jega

Shugaban Hukumar Zabe ta kasa Farfesa Attahiru Jega ya tabbatar wa ’yan Najeriya duk wanda ya yi rajista zai samu katin zabensa kafin nan da 14 ga Fab

Matashi ya hallaka tsoho mai shekara 75 a Kazaure

Ana zargin wani matashi a garin Kazaure da ke Jihar Jigawa mai suna Ibrahim Adamu wanda dan yayar shugaban karamar Hukumar Kazaure ne kuma dan uwa ga

’Yan Boko Haram sun kai hari yankin Tarmuwa

Wasu maharan kungiyar Boko Haram sun kai manyan hare-hare a garin Babban-Gida hedikwatar karamar Hukumar Tarmuwa a Jihar Yobe inda suka haddasa asarar

An yi addu’o’in cikar Alhaji Ibrahim Dasuki shekara 91

’Yan uwa da abokan arziki sun halarci gidan Sarkin Musulmi na 18, Alhaji Ibrahim Dasuki da ke titin Kabir a garin Kaduna domin yin addu’o’in cikarsa s

Jihar Gombe za ta kashe sama da Naira biliyan 88 a bana

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ya mika wa Majalisar Dokokin Jihar, kasafin kudin bana na sama da Naira biliyan 88. Kasafin kudin