Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun kashe mutum 30 a Kudancin Kaduna

Maharan sun kuma kona gidaje bayan mutanen da suka buda wa wuta.

Dakarun Nijar sun ceci sojojin Najeriya daga harin ’yan bindiga

An ceci sojojin bayan ’yan bindiga sun kashe wasu akalla 12 a Jihar Sakkwato.

Kasurgumin mai garkuwa da mutane na neman a yafe masa

Ya ce ba zai sake ba, a yi hakuri a yafe masa.

Mahara sun kashe jami’an tsaron hadin gwiwa a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe mutane da dama a sansanin sojin Burkusuma da ke Sabon Birni.

An gano maboyar gidan rediyon kungiyar IPOB

Tashar na yada shirye-shiryenta ta intanet daga yankin Peckham a binrin London.