Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantar Kiwon Lafiya ta darikar Tijjaniya ta yaye dalibai 217 a Saminaka

Makarantar Koyon Aikin Kiwon Lafiya ta kungiyar Malaman Makarantun darikar Tijjaniya da ke garin Saminaka a Jihar Kaduna ta gudanar da bikin yaye dali

Mataimakin Gwamnan Kebbi ya shawarci ’yan jarida kan tsare gaskiya

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi Alhaji Suleiman Mohammed Argungu, ya shawarci manema labarai da ke aiki a jihar su kasance masu gaskiya wajen gu

Ni da Babangida da AbdulSalami ba mu samu katin zabe ba – Gwamnan Neja

Gwamnan Jihar Neja, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya yi nuni da cewa rashin kyakkyawan tsarin rabon katin zabe da Hukumar zabe ta kasa ta yi, ya sanya

An gurfanar da tsofaffi kan laifin fyade

A Larabar da ta gabata ce aka gurfanar da wadansu tsofaffi su biyu a gaban babbar kotun Majestiri ta 6 da ke Unguwar GRA a Katsina.Malam Haladu Abdu d

’Yan sanda sun kashe mahauta bisa zargin satar shanu a Auyo

Jami’an ’yan sanda a yankin karamar Hukumar Auyo da ke Jihar Jigawa sun harbe wasu mahauta biyu har lahira yayin da daya ya samu raunin harsashi a jik