Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kai hari Damagun a karo na biyu

Wasu ’yan bindigar da ake kyautata zaton ’yan kungiyar BOKO HARAM ne, sun kai farmaki garin Damagum, fadar karamar Hukumar Fune, cikin Jihar Yobe, yad

kaunar da ke tsakanin Shata da mijina ne ta sa ya yi mini waka- Aishatu ’Yanleman

Hajiya A’ishatu ’Yanleman tana daya daga cikin wadanda marigayi Dokta Mamman Shata Katsina  ya yi wa waka. Aminiya ta tattauna da ita a gidansu d

Mijina ya sake ni don na haifi ’yan uku – Binta Sa’idu

Murnar wata maijego da ta haifi ‘yan uku mai suna Binta Sa’idu, da ke zaune a Unguwar Gobirawa a yankin karamar Hukumar Dala, ta koma ciki sakamakon s

Shugaban Boko Haram ya yi wa Sarkin Kano raddi

Shugaban kungiyar Ahlussunna lil da’awati wal jihad, wacce aka fi sani da Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon bidiyo, inda ya mayar da raddi

Al’ummar Mubi sun ji dadin komawar sarkinsu

A Juma’ar da ta gabata ce mai martaba Sarkin Mubi Alhaji Abubakar Isa Ahmadu ya koma garin Mubi, bayan sojoji sun karbi ikon garin daga hannun ’yan Bo