Kananan Labarai

Kananan Labarai

Marayu na jayayya da Muhammad Abacha a kan gida

Wani matsahi, Ahmad Sulaiman dan shekara 30, ya koka a kan abin da ya kira yunkurin nuna fin karfi da neman kwace gidansu na gado, wanda Muhammadu Aba

Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kasafin kudi na Naira tiriliyan 4.3

A Larabar da ta gabata Gwamnatin tarayya ta gabatar da kasafin kudi na Naira tiriliyan 4.3 a zauren Majalisar Tarayya da ke Abuja.Ministar Kudi Dokta

Makiya Musulunci ne ke tada rigima a Arewa – Walin Kalgo

Tsohon limamin sojoji a zamanin mulkin Janar Murtala Muhammad, Malam Abubakar Atiku (Walin Kalgo), ya yi zargin cewa rigingimun da ke faruwa a Arewa d

Sarkin Zazzau ya bukaci a rika gina masallatai da makarantu

Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya bukaci al’ummar Musulmi, musamman masu kudi da su rika gina masallatai da makarantu domin daukaka  Musulunci

daliban Kwalejin Ilimi a Gombe sun koka da rashin ruwa

Da yammacin Talatar da ta gabata ce dubban daliban Kwalejin Ilimi ta Gwamnatin Tarayya da ke Gombe suka yi koka a gaban Ministan Ilimi saboda rashin r