Kananan Labarai

Kananan Labarai

Maigadi ya daddatsa tsohuwar matarsa saboda kin kwanciya da shi

Wani maigadi da ke a titin masallacin layin Bugaje a unguwar Malali Kaduna mai suna Musa Ahmed Rabi’u ya daddatsa tsohuwar matartsa saboda kawai ya ne

Ana tuhumar dan Gwamna Sule Lamido da kisan wani yaro

A ranar Talatar da ta gabata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Nomansland ta ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi tsakanin iyayen wani yaro da k

Kashe attajiri ya haifar da hatsaniya a garin Jega

Rikici tsakanin ’yan sanda da al’ummar gari a Jega da ke Jihar Kebbi ya yi sanadiyyar salwantar rayukan mutum biyar a yayin da 26 suka samu raunuka, s

‘Mun shiga halin kunci a sakamakon kai hari garin Shani’

A ranar Asabar din da ta gabata ce wasu maharan da ake zaton ’yan kungiyar Boko Haram ne suka kaddamar da hari a yankin karamar Hukumar Shani da ke Ji

Jami’an tsaro sun dakile Boko Haram daga mamaye Damaturu

Da safiyar Litinin da ta gabata ce al’ummar garin Damaturu suka fara jin amon manyan bindigogi da rugugin tashin bama-bamai a garin. Harin wanda ya fa