Sabon rikici ya haddasa rasa rayuka a Jihar Taraba
Wani sabon fada wanda ke da alaka da addini da kabilanci ya sake barkewa a garin Gindin dorawa da ke karamar Hukumar Wukari, Jihar Taraba. Wata majiya
Kananan Labarai
Wani sabon fada wanda ke da alaka da addini da kabilanci ya sake barkewa a garin Gindin dorawa da ke karamar Hukumar Wukari, Jihar Taraba. Wata majiya
Gwamnatin Jihar Sakkwato, karkashin jagorancin Alhaji Aliyu Wamakko ta bayar da hayar mayankar dabbobi mallakar jihar na tsawon shekara biyu kan kudi
Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiyar Jihar Nasarawa, wanda shi ne kuma Sarkin Lafiya, Alhaji Isah Mustapha Agwai ya bukaci al’ummar jihar baki daya
Dubun wani dan damfara ta cika a daidai lokacin da ya fada hannun dakarun Hisba na Jihar Jigawa, a lokacin da suka kai samame unguwar Maidile da ke Ji
Shugaban karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna, Alhaji Ibrahim Lazuru ya bayyana cewa ya zama wajibi mutane su tsaya su sanya idanu a kan malaman da