Kananan Labarai

Kananan Labarai

Basarake ya rantse da Alkur’ani a masallaci cewa ba ya taimaka wa ’yan bindiga

“Matukar ina taimaka musu, kada Allah ya sa na kai wani satin,” inji shi.

Dokar auna kwakwalwar malamai ta jawo cacar baki a Kano

Tuni shirye-shiryen mika kudurin dokar ga majalisar Jihar suka yi nisa.

Ana zargin mahaifi da kashe dansa da tabarya a Kano

Ana zargin mahaifin ne da yin amfani da tabarya wajen hallaka dan sa mai shekara 10.

Gwamnan Neja ya yi Allah-wadai da direbobin manyan motoci

Gwamnan ya ja kunnen direbobin da su guji daukar doka a hannunsu.

Jihar Borno za ta dauki karin ma’aikatan lafiya

Za a dauki ungozoma da ma’aikatan jinya 20 don cike gibi a wasu asibitoci