Kananan Labarai

Kananan Labarai

Darajar Naira ta fadi

A ranar Talata ne wani kwamitin hada-hadar kudi na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da faduwar Naira, inda farashin Dala ya tashi daga Naira 155

Sanatoci na adawa da kara wa’adin dokat ta-baci

Galibin Majalisar Dattawa sun nuna rashin amincewa da bukatar Shugaban kasa ta kara wa’adin dokar ta-baci a jihohin Arewa maso Gabas da suka hada da A

… An sanya siyasa a batun dokar ta-baci – Halifa Hassan Yusuf

Galadiman Damaturu kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar PRP a Jamhuriya ta Biyu, Halifa Hassan Yusuf ya ce an sanya siyasa, a cikin batun dokar ta-bacin da

… Jonathan ya gaza – kungiyar CAN

kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), resehen jihohin Arewa ta Tsakiya ta bukaci Majalisar dinkin Duniya ta kawo wa Najeriya dauki domin ceto ta a faf

Matasa sun kashe dan kunar bakin wake a Gombe

A ranar Talatar da ta gabata ne wani dan kunar bakin wake ya yi yunkurin shiga tashar mota ta Gombe Line dauke da bam amma bai yi nasara inda wasu mat