Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shema ya yi katobara

Gwamnan Jihar Katsina Baristsa Ibrahim Shehu Shema ya samu kansa a tsaka mai wuya bayan da ya bayyana ’yan jam’iyyar adawa da kyankyasai kuma ya bukac

Rage kashe kudin sharholiya ya yi daidai – Yusha’u Aliyu

Wani masanin tattalin arziki, Malam Yusha’u Aliyu ya bayyana goyon baya kan daukar matakan rage kashe kudi na gwamnati, sai dai ya soki amfani da kalm

Yau dalibai 33 za su karbi digiri mai daraja na daya a Jami’ar Ahmadu Bello

Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Abdullahi Mustapha ya ce daga cikin zalibai dubu 14 da 67 da jami’ar za ta yaye a yau Juma’a 33 dag

dalibai sun gurfana a kotu kan zargin boye budurwa

Wasu dalibai biyu sun gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci ta Fagge Waje bisa zarginsu da laifin boye wata budurwa mai shekara 15 (an sakaya sunan

Ba mu yarda da yunkurin kashe Zakzaky ba – Almajiransa

Mabiya Shi’a masu goyon bayan Sheikh Ibrahim Zakzaky a karkashin kungiyar ’Yunkurin Musulunci sun gudanar da zanga-zangar lumana da jerin gwano a rana