Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kowane dan Najeriya na da ’yancin zama a ko’ina a kasar nan – Gbong Gwom Jos

Mai martaba Gbong Gwom Jos, Da Gyang Jacob Buba ya ce dokokin kasa sun ba kowane dan Najeriya ’yancin ya je ko’ina ya zauna a kasar nan ba tare da tsa

’Yan sandan Kaduna sun kama wadda ta sato yara uku daga Kano

Dubun wata barauniyar yara mai suna Lobe Ogar mai kimanin shekara 29 daga Jihar Ribas ya cika sakamakon kamata da ’yan sandan Jihar Kaduna suka yi kan

Manyan Gobe barka da warhaka

Ina fata kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin ‘Musa da wani tsuntsu’. Labarin na kunshe da yadda taurin kai ke kai mutum ga halaka.&nb

Babu ja da baya a yunkurin ceto al’ummar Jihar Zamfara – Ibrahim Gusau

A yayin da guguwar siyasa ke kadawa a kasar nan, daya daga cikin masu neman tsayawa takarar Gwamnnan Jihar Zamfara a karkashin Jam’iyyar PDP Alhaji Ib

Yadda rayuwa ta kasance yanzu a Mubi

Bayan ‘yan bindiga sun kwace iko a garin Mubi da ke jihar Adamawa sai suka sauya wa garin suna zuwa ‘Madinatul Islam’ watau birnin musulunci, hakan ya