Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tsare wadda ta sace dan kawarta don sayar da shi

Kotun Majistare da ke garin Jiwa a yankin Birnin Tarayya, Abuja ta bada umarnin tsare wata mace mai suna Obiager Okoerie, bayan ta amince da aikata la

Wani tsiro ya jawo wa wata jaririya yoyon fitsari da bahaya

Wata yarinya mai kimanin wata 20 mai suna Habiba Abdullahi da aka haifa da wani tsiro a karkashin cibiyarta ta samu kanta cikin matasala bayan da tsir

Ya yi yunkurin rataye kansa don an hana shi shaye-shaye

Wani matashi mai kimanin shekara 25 mai suna Khalid Aliyu da ke kofar Nasarawa a birnin Kano ya yi yunkurin rataye kansa saboda mahaifiyarsa ta hana s

Al-Makura ya shawarci ’yan takarar Shugaban kasa a APC su fahimci juna

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya bukaci ’yan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC su tabbatar sun fahimci juna don samun nas

Ana zarginta da kashe mijinta ta hanyar kone shi da fetur

Wani magidanci mai suna Abdulhamid Muhammad da ke Unguwar Gayawa a karamar Hukumar Ungogo a Jihar Kano ya rasa ransa sakamakon kone shi da fetur da ma