Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ruwa ya ci wadanda suka fito zikiri a Sakkwato

A ranar Alhamis din makon jiya ne al’ummar kauyen Ballah a ke karamar Hukumar Goronyo a Jihar Sakkwato suka yi alhinin rasa ’ya’yansu 15 dukkansu sama

Mahaifin Sam Nda-Isaiah ya rasu

Mahaifin mai neman tsayawa takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC, Mista Sam Nda-Isaiah, wato Baba Clement Ndanusa Isaiah ya rasu yana da she

2015: Sanatocin PDP sun tada kayar baya

A karo na biyu cikin makon nan, sanatocin da suka fito daga Jam’iyyar PDP, sun jawo Majalisar Dattawa ta kasa zama a shekaranjiya Laraba, kan yunkurin

An cafke likitan bogi a Asibitin Malam Aminu Kano

A karshen makon jiya ne jami’an tsaron Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano suka kama wani mutum da ke gabatar da kansa a matsayin likitan aisbitin in

’Yan Boko Haram sun kashe Sheikh Misra yana ruku’u

Yan bindigar da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kashe wani fitaccen malamin Musulunci mai suna Sheikh Adamu Muhammad Misra. Marigayin, wanda ya f