Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sheikh El-Miskin ya rasu yana da shekara 115

Allah Ya yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Maiduguri, Sheikh Abubakar El-Miskin rasuwa. Malamin wanda ya rasu a ranar Juma’ar da ta

Ministan Sufuri ya jajanta wa al’ummar Gombe kan harin bam

Ministan Sufuri Alhaji Idris Abdullahi Umar ya kai ziyarar jajantawa ga al’ummar Jihar Gombe kan harin bam da ya auku ranar Juma’ar da ta wuce a tasha

FRSC ta bukaci direbobi su rika tsare ka’idojin tuki

Hukumar Kiyaye Haddura ta kasa (FRSC), shiyyar dambatta ta bukaci direbobi da masu abin hawa su rika aiki da dokokin tuki domin kauce wa aukuwar haddu

’Yan bindiga sun kashe mutum 7 a harin Jibiya

Wasu ’yan bindiga da ake zaton barayin shanu ne sun kashe mutum bakwai a harin da suka kai kauyen Shimfida a karamar Hukumar Jibiya ta Jihar Katsina.

’Yan matan Chibok sun cika kwana 200 a hannun ’yan Boko Haram

A yau Juma’a ne ’yan matan makarantar Sakandaren Chibok da ’yan Boko Haram suka sace suke cika kwana 200 a hannunsu. A ranar 14 ga watan Afrilun da ya