Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama babur 202 na ’yan bindiga a Katsina

Ana amfani da baburan wajen kai wa ’yan bindiga abinci da man fetur.

Sojar da ta ci zalin mai yi wa kasa hidima ta shiga hannu

Za a hukunta hafsar sojar da ta rika kwara wa mai yi wa kasa hidima ruwan kazanta.

Kwastam ta kama buhu 707 na shinkafar waje a Kano

Hukumar ta kuma kama kayan miliyan 41.3 da aka yi fasakwaurinsu

Tashin Dala: Gwamnan CBN ya sauka kawai —PDP

Farashin Dala yan ninka sau uku a shubabancin Emefiele a CBN.

’Yan Majalisa sun ce yoyon kwanon gini na barazana ga rayuwarsu

’Yan Majalisar Wakilai sun koka cewa yoyon da kwanon ginin zauren majalisar yake yi yana barazana ga rayuwarsu. Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar W