An kirkiro sabon maganin ciwon suga
Jami’ar Harbard da ke kasar Amurka ta kirkiro wani sabon maganin ciwon suga. Farfesa Douglas A. Melton ne ya shugabannci ayarin kwararrun masana kiwon
Kananan Labarai
Jami’ar Harbard da ke kasar Amurka ta kirkiro wani sabon maganin ciwon suga. Farfesa Douglas A. Melton ne ya shugabannci ayarin kwararrun masana kiwon
Yau Juma’a ne za a ci gaba da sauraron karar da wani magidanci ya kai matarsa da iyayenta Kotun Fagge Waje bisa zargin da kai masa cikin da ba nasa ba
Wasu mutanen da ba san ko su wane ne ba, sun yi wa wani mutum mai suna Adamu Malam Idris yankan rago a Unguwar Tsami a garin Makoda, Jihar Kano. Makas
Tsohon Shugaban Cibiyar Kasuwanci ta Jihar Zamfara Alhaji A. A. Masta ya zargi Gwamnatin Tarayya da kashe harkar auduga a kasar nan. Alhaji A. A. Mast
Mayakan Boko Haram sun karbe garin Mubi gari na biyu mafi girma a Jihar Adamawa, inda suka kashe sojoji tare da sake daruruwan fursunoni daga gidan ku