Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta kashe kanen mijinta don yin ramuwar gayya

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta kama wata mace bisa zarginta da kashe wani yaro kanen tsohon mijinta don yin ramuwar gayya a kan mahaifiyarsa. Mata

Rashin adalci ne matsalar Najeriya – Sheikh Isa Jega

Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah na Jihar Kebbi, Sheikh Abdurrahman Isa Jega ya ce shugabancin rashin adalci na babbar m

dalibai 224 suke fafatawa a gasar Musabaka ta Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan 29 domin gudanar da Musabakar Karatun Alkur’ani ta bana, wadda aka fara a garin Dutse fadar jihar. Shugab

An kama dan sanda mai kula da ma’ajiyar makamai da kokarin sace bindigogi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta gabatar da wani jami’inta da ke kula da ma’ajiyar makamanta da wasu mutum biyu da take zargin ta kama su a lokaci

Ana tuhumar shugaban ’yan banga kan mutuwar tsararre a hannunsu

Wani shugaban kungiyar ’yan sintiri da ke kula da yankin Daudu Gyara a garin Suleja ta Jihar Neja, na fuskantar shari’a tare da wani abokin aikinsa da