Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bai kamata a bar harshen Hausa ya durkushe ba – Farfesa Mustapha

Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Abdullahi Mustapha ya bukaci masu ruwa da tsaki ga ci gaban harshen Hausa su tabbatar harshen bai s

kananan hukumomin Taraba sun saye kamfanin ganyen shayi na Mambilla

kananan hukumomin Jihar Taraba 16 sun saye kamfanin sarrafa ganyen shayi na Mambilla da ke jihar. Mai baiwa Gwamnan Jihar shawara kan harkokin kananan

Khadija Bukar Abba ta fara haduwa da fushin mazabarta

’Yar Majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Tarmuwa da Damaturu da Gujba da Gulani a Jihar Yobe, Hajiya Khadija Bukar Abba Ibrahim ta hadu d

’Yan sanda sun tarwatsa taron kaddamar da takarar Tata

’Yan sanda a Jihar Katsina sun tarwatsa taron kaddamar da dan siyasar nan da ya yi suna wajen taimakon marasa karfi, Alhaji Umar Abdullahi Tsauri da a

Sheikh Jingir ya bukaci ’yan siyasa su hada kai kan takarar da suka fito

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil BidI’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga ’yan siyas