Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shugaba Jonathan ya yi wa majalisarsa garambawul

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi garambawul ga Majalisar Zartarwarsa a shekaranjiya Larabar bayan da wasu ministoci suka ajiye mukamansu a

Sheikh Gumi ga Jonathan da Buhari: Ku hakura da takara

Ffitaccen malamin addinnin Musuluncin nan da ke Kaduna, Dokta Ahmad Abubakar Gumi ya nemi tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari da kada ya tsaya

Sojan da ake zargi da kashe Bafulatana bayan yi mata fyade ya kai karar ’yan sanda

Sojan nan da ake zargi da yi wa wata Bafulatana matar aure fyade tare da kashe ta, a yankin Deidei da ke Birnin Tarayya, Abuja, ya kai rundunar ’yan s

Gwamnatin Yobe ta jingine dokar hana talla a baro

Sakamakon matsin lamba daga al’ummar Damaturu, gwamnatin Jihar Yobe ta jingine dokar da ta kafa a makon jiya ta haramta amfani da baro wajen talla da

karamar Hukumar Kafin Hausa ta bullo da dabarun magance rikicin makiyaya da manoma

karamar Hukumar Kafin Hausa ta kudiri aniyar dakile rikicin Fulani makiyaya da manoma a yankinta. Shugaban karamar hukumar Alhaji Garba Bao Muhammed T