Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kasuwar Maigatari na samar da kudin shiga Naira miliyan biyu duk wata

Shugaban karamar Hukumar Maigatari da ke Jihar Jigawa Alhaji Adamu Abubakar Maigatari ya ce karamar hukumar tana samun Naira miliyan biyu a duk wata a

Hisbah ta kama matasan da ke sace wayoyi a gidajen biki

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da kama wadansu samari 10 masu shekara 13 zuwa 15 da aka zargin sun kware wajen sace-sacen wayoyin mata a gidaje

Za a kai shuganban Hukumar KANUPDA kotu kan rushe masallaci

Iyalan marigayi Alhaji Nasidi Usama sun yi barazanar kai shugaban Hukumar Tsara Birane ta Jihar Kano (KANUPDA) Alhaji Isyaku Muktari Kura kotu, bisa r

2015: Ministoci bakwai sun yi murabus

Tsohon Shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya bukaci ’yan Najeriya su zauna lafiya domin ci gaban kasar nan. Janar Abubakar ya yi wannan kira ne

Hadarin kwale-kwale ya ci ’yan mata 10 a Kano

Wasu ’yan mata 10 sun rasu, yayin da ake ci gaba da neman karin wasu biyu, bayan da wani kwale-kwale ya kife da su a kogin Lanjan da ke karamar Hukuma