Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bankin Sky ya tallafa wa gidan yara marasa galihu

Gidan yara marasa galihu da ke Unguwar Tudun Maliki a birnin Kano, ya samu tallafin kayayyakin dubban Naira daga bankin Sky Bank, domin saukaka rayuwa

Sakacin shugabannin Arewa ne ya kashe kamfanin jaridun New Nigerian – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikmatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce masu sakaci ne suk

Hisba ta kama ‘yan bori a Kano

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wasu ’yan bori a lokacin da suke gudanar da borin a Unguwar Gwazaye a karamar Hukumar Kumbotso da ke jihar.Aminiya

Ya bukaci ’yan jarida su rika bayyana gaskiyar al’amuran da ke faruwa a Jihar Kebbi

Walin Kalgo kuma tsohon limamin sojoji Alhaji Abubakar Atiku ya bukaci ’yan jaridar da ke aiki a Jihar Kebbi, su rika bayyana gaskiyar al’amuran da su

Hana talla a baro da bakin hanya ya jawo cece-kuce a Yobe

Dokar da gwamnatin Jihar Yobe ta kafa ta haramta talla a kura ko baro da kuma umartar masu shagunan wucin gadi da ke gefen tituna a Damaturu fadar jih