Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Katsina ya nemi masu ilimi su kama sana’ar hannu

Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir ya yi kira ga masu ilimin zamani su rungumi sana’o’in hannu maimakon tsayawa kan aikin gwamnati. S

Na’ibin Limamin Jos ya bukaci a yafe wa juna

Mataimakin Babban Limamin Jos Sheikh Lawal Adam ya yi kira ga al’ummar Najeriya su rungumi akidar zaman lafiya da yafe wa juna. Sheikh Lawal Adam ya y

A ci gaba da addu’o’in zaman lafiya – Limamin Minna

Babban Limamin Minna Sheikh Ibrahim Isah Fari ya bukaci al’ummar kasar nan su kara taimakawa da addu’o’i tare da rokon Allah Ya kawo kan karshen matsa

An shaka wa amarya da ’yan zaman dakinta guba

Wasu samari da ba a san ko su wane ne ba, sun shaka wa wata amarya da ’yan zaman dakinta guba a Unguwa Uku  da ke karamar Hukumar Tarauni a Jihar

’Yan sanda sun tsinci gawar budurwa a Jihar Nasarawa

’Yan sanda da ke tsintiri da daddare a yankin Unguwar Nunku da ke garin Lafiya a Jihar Nasarawa sun tsinci gawar wata budurwa mai kimanin shekara 19 m