Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karamar Hukumar Lere na cikin matsalar rashin kudi – Shugaba

Shugaban karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna Alhaji Ibrahim Abdulkarim Lazuru ya ce karamar hukumar tana cikin wani mawuyacin hali sakamakon rashi

‘A daina amfanin da batun jirgin Oritsejafor ana bata kungiyar CAN’

Shugaban kungiyar Matasan CAN reshen Arewa ta Tsakiya, Injiniya Daniel KadzanYa bukaci masu amfani da batun jirgin saman Shugaban kungiyar Kiristoci t

kwace kudin sayo makamai: Dangantakar Najeriya da Afirka ta Kudu ta fara tsami

Najeriya ta fusata da kasar Afirk ta Kudu bayan da mahukunta Afirka ta Kudu suka kwace kashi na biyun na kudin sayo makamai don yaki da Boko Haram, in

Masarautar Saminaka ta sasanta ’yan Shi’a da ’yan darika kan masallacin Juma’a

Masarautar Saminaka a Jihar Kaduna ta sasanta matsalar da ta taso a tsakanin ’yan Shi’a da ’yan darika kan irin abubuwan da ’yan Shi’ar gudanarwa a ba

Buhari ya dage gabatar da takararsa zuwa ranar Laraba

Tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari ya dage gabatar da niyyarsa ta tsaywa takarar Shugaban kasa daga shekaranniya Laraba zuwa Laraba mai zuwa