Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kudaden shiga daga bangaren man fetur sun ja baya

Gwamnatin Tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun raba N696.9bn na watan Agusta.

An kama dan sanda ya sato karafunan titin jirgin kasa

An kama shi motarsa makare da karafunan titin jirgin kasa da ya sato.

An yi jana’izar Sarkin Gaya, Alhaji Ibrahim Abdulkadir

An yi jana’izar basaraken bayan sa’o’i da rasuwarsa ranar Laraba.

’Yan bindiga daga Zamfara da Katsina sun fara kai hari Kano

’Yan bindigar sun fara kai hari suna garkuwa da mutane a Rogo.

Yadda aka kai wa Kwamishinan Tsaron Sakkwato hari

An kai farmakin ne a lokacin taron magance matsalar tsaro.