Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matsafa sun sare kan mahaukaci a Jihar Nasarawa

Wasu da ba a san ko su wane ne ba da ake zargin matsafa ne sun sare kan wani mahaukaci sun tafi da kan. Lamarin ya faru ne a Unguwar Madauci da ke kar

Hukumar FRSC ta bukaci hadin kan ’yan jarida wajen fadakar da direbobi

Kwamandan Hukumar Kiyaye Hadari ta kasa (FRSC) a Jihar Gombe Mista Ayobami Omiyale, ya bukaci hadin kan ’yan jarida a kokarin da hukumar ke yin a fada

Yobe ta tallafa wa ’yan gudun hijira da buhunan abinci 650

Gwamnatin Jihar Yobe ta ba da tallafin kayan da kudinsu ya kai Naira miliyan 15 ga ’yan gudun hijirar da suke tsugunne a karamar Hukumar Karasuwa don

Ma’aikatar Harkokin Neja Delta da NDDC za su hada hannu don raya yankin

Ma’aikatar Kula da Harkokin Neja-Delta (MNDA) da Hukumar Bunkasa Yankin Neja-Delta (NDDC) sun amince su hada hannu tare da daidaita ayyukansu domin ci

Jonathan ya yi wa kungiyar Boko Haram tayin sulhu

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya mika wa kungiyar Boko Haram tayin sulhu a jawabin da ya gabatar wa jama’ar kasa a shekaranjiya Laraba don mur