Kananan Labarai

Kananan Labarai

Basarake ya soki dan acaba da wuka ya kwace babur dinsa

Hakimin garin Balu karama da ke karamar Hukumar Bunza a Jihar Kebbi Malam Garba Bagudu (Guru), ya fada hannun jami’an tsaro bisa zarginsa da daba wa w

Masu satar kudin jama’a ta katin ATM a bankuna sun shiga hannu

Dubun wasu matasa da suka kware a wajen sata a bankuna ta amfani da katin ATM a na’urorin cire kudi na bankuna ta cika, bayan da suka fada hannun ’yan

Ana zargin magidanci da yi wa ’yarsa fyade

Rundunar ’Yan sandan Jihar Borno ta kama wani magidanci da ake zarginsa da yi wa ’yarsa mai shekara 10 fyade a Unguwar Moduganari da ke cikin birnin M

An kama rakuma takwas dauke da kwalaben giya a Kasuwar Maigatari

Dogarawan Hisba a Jihar Jigawa sun kama wasu rakuma takwas dauke da kwalaban giya a bakin iyakar Najeriya da Nijar ta cikin Kasuwar Duniya da ke karam

Kama jirgin shugaban CAN da kudi: Shugabannin Musulunci da Kirista sun nemi a yi bincike

Shugabannin musulunci da kirista sun nuna damuwarsu game da kama jirgin shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN) Ayo Oritsejafor da aka yi makare