Kananan Labarai

Kananan Labarai

Limaman addinai sun zargi gwamnati da gazawa kan tsaro

kungiyar Malamai da Limaman Musulunci ta Najeriya ta bukaci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan da manyan jami’an tsaro su hanzarta magance matsalar

Makiyaya na shirin kai alkalin da ya yi gwanjon shanunsu gaban kotu

Makiyaya 10 da tsohon Alkalin Kotun Shari’ar Muslunci ta Zungeru Alkali Aminu Kagara ya yi gwanjon dabbobinsu don biyan diyya na shirye-shiryen gurfan

An kama wanda ya yi kokarin sayar da matarsa ga matsafa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta kama wani mutum mai suna Maimako Shepnang da yake zaune a kauyen Kwalla a karamar Hukumar kuan Pan, bisa zarginsa

Na yi shekara 15 ina ba da hannu ga motoci don taimako – Maidoya

Cinkoson ababen hawa ba sabon abu ba ne ga mutanen da ke zaune a birane inda kusan kowa ke da mota ko Keke Napep ko babur da na masu haya da za a ga a

Zai saki matansa idan suka bari aka yi wa ’ya’yansa allurar shan-inna

Allurar rigakafin cutar shan-inna da ake bayarwa lokaci-lokaci ga yara ’yan kasa da shekara biyar ta hadu da kin amincewa a wasu sassan Jihar Sakkwato