Kananan Labarai

Kananan Labarai

barayin shanu sun shiga hannu a Yobe

Rundunar ’Yan sandan Jihar Yobe ta kama wadansu mutum 33 bisa zargin su da satar shanu kuma sun kashe akalla hudu daga cikinsu, tare da amso shanu kim

Magoya bayan Jam’iyyar APC dubu uku sun canja sheka zuwa PDP a Gombe

A ranar Litinin din da ta gabata ne wasu magoya bayan Jam’iyyar APC suka canja sheka daga jam’iyyar zuwa PDP a karamar Hukumar Yamaltu Deba da ke Jiha

Sarkin Saminaka ya nemi makarantu masu zaman su sassauta kudin makaranta

Mai martaba Sarkin Saminaka a Jihar Kaduna Alhaji Musa Muhammad Sani ya bukaci makarantu masu zaman kansu su rika sassauta kudin da suke karba daga wa

Zan canja rayuwar matan Bauchi idan aka zabe ni Gwamna –Maryam APC

daya daga cikin masu fafutikar neman tsayawa takarar Gwamnan Jihar Bauchi a karkashin Jam’iyyar APC Hajiya Maryam Muhammed wadda aka fi sani da Maryam

Ya soki masu kiran a kaddamar da yaki gadan-gadan a Arewa maso Gabas

Mataimakin Sakataren Watsa Labarai na Jam’iyyar APC a Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Daushe Damagum ya soki yunkurin da wasu ’yan majalisar tarayya ke yi n