Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shugabannin kananan hukumomi sun nemi Gwamnan Kebbi ya sakar musu mara

Shugabannin kananan hukumomin Jihar Kebbi sun bukaci Gwamnan Jihar Alhaji Sa’idu Usman Nasamu dakingari ya sakar masu kudadensu da suke samu daga kaso

Abin da ya sa na ja baya daga yawon kama ’yan fashi – Ali kwara

Fitaccen mai farautar ’yan fashin nan Alhaji Ali kwara, ya ce kai farmaki a wuraren fashi da makami daga jiha zuwa jiha da a baya tawagarsa ta yi suna

Akwai farfaganda kan labaran rashin zaman lafiya a Najeriya – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce akwai farfaganda

Halin da muka shiga kafin mu baro Bama – ’Yan gudun hijira

Sama da mako biyu da kungiyar Boko Haram ta kwace iko da garin Bama da ke Jihar Borno a harin da ta kashe mutane da barnata dukiyoyi, ’yan gudun hijir

Sarkin Musulmi ya kaddamar da fara jigilar maniyyata a filin jirgin saman Kebbi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya kaddamar da tashin jirgin farko na maniyyata aikin Hajjin bana daga sabon filin jirgin sama na Sa