PDP za ta yi zaben fidda gwani na shugaban kasa 6 ga Disamba •Gwamnonin PDP sun tsayar da Jonathan
Babban Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar PDP ya ajiye ranar 6 ga Disamba mai zuwa domin gudanar da zaben share fage na Shugaban kasa na jam’iyyar.Sakatare
Kananan Labarai
Babban Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar PDP ya ajiye ranar 6 ga Disamba mai zuwa domin gudanar da zaben share fage na Shugaban kasa na jam’iyyar.Sakatare
Wata matar aure mai kimanin shekara 40 mai suna Ladi dandare da ke kauyen Gidan Kaso a karamar Hukumar Birnin Magaji a Jihar Zamfara ta cafke mazakuta
Shirin yin rajistar katin dan kasa (e-ID Card) da aka fara a Jihar Kaduna ya fara da kafar hagu, sakamakon karancin kayan aiki, inda hakan ya ya janyo
’Yan bindiga dauke da bindigogi da kuma bam sun kashe dalibai masu yawa a Kano, a wani hari da suka kai Kwalejin Ilimi ta Gwamnatin Tarayya da ke Kano
Masarautar Argungu da ke Jihar Kebbi ta nada Alhaji Musa Alkali Yusuf a matsayin Sarkin Sudan na Tiggi.Nada Alhaji Musa Alkali, Sarkin Sudan ya biyo b