Kananan Labarai

Kananan Labarai

Boko Haram: Wajibi ne shugabannin Arewa su farka – ACF

Tsohon Sufeto Janar na’Yan sandan Najeriya kuma Shugaban kungiyar Kare Muradun Arewa (ACF) Alhaji Ibrahim Coomassie ya bukaci shugabannin Arewa su tas

Ya bukaci gwamnati ta kafa Hukumar Kula da Makarantun Islamiyya

Shugaban kungiyar Makarantun Islamiyya reshen Jihar Filato (Ittihadu AnwarilHidayat) Alhaji Yusuf Yahaya ya bukaci Majalisar Dokoki ta kasa ta kafa wa

Mun samar da aikin yi ga mutum 10,000 a shekara uku – Habu Fagge

Sakataren Zartarwa na Hukumar Jagoranci da Shawarwari ta Jihar Kano, Alhaji Habu Ibrahim Fagge ya ce daga cikin ayyukan da hukumarsu ta aiwatar a shek

Auren Tata: Wata mai takaba ta samu Naira miliyan daya

Wata mai takaba mai suna Husaina Lawal da ke Unguwar Tudun ’Yan Lafidda da ke Katsina, ta samu Naira miliyan daya a shirin mai-rabo-ka-dauka a wajen a

Mun samar da aikin yi ga mutum 9,000 a shekara uku – Habu Fagge

Sakataren Zartarwa na Hukumar Jagoranci da Shawarwari ta Jihar Kano, Alhaji Habu Ibrahim Fagge ya ce daga cikin ayyukan da hukumarsu ta aiwatar a shek