Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Tarayya za ta cika alkawuran da ta yi wa Jigawa – Namadi

Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Muhammad Namadi Sambo ya tabbatar wa gwamnatin Jihar Jigawa cewa Gwamnatin Tarayya za ta cika dukkan alkawuran da ta y

Maniyyatan Barno da Yobe na fuskantar halin rashin tabbas

Maniyyata aikin Hajjin bana daga jihohin Borno da Yobe  sun fara nuna damuwa kan ko za su samu tashi daga filin jirgin saman Maiduguri don gudana

Jami’in alhazai ya yi layar zana da Naira miliyan 30 na maniyyata

Wani jami’in Alhazai na karamar Hukumar Bosso a Jihar Neja, mai suna Alhaji Ahmad Bala Barkuta ya yi layar zana da sama da Naira miliyan 30 na maniyya

Babu son zuciya a rumfunan zaben da aka kara – Jega

Shugaban Hukumar Zabe ta kasa Farfesa Attahiru Jega ya ce babu son zuciya a rumfunan zabe dubu 30 da aka kara a kasar nan. Kuma ya ce kara rumfunan za

Boko Haram matsala ce ta kasa ba Arewa kadai ba – Sule Lamido

Hare-haren ta’addanci da suka addabi yankin Arewa maso Gabas, matsala ce ta kasa baki daya ba yankin Arewa kawai ba, kuma akwai bukatar gudunmawar kas