Kananan Labarai

Kananan Labarai

Likitoci sun bukaci a dage komawa makaranta

kungiyar Likitocin ta Najeriya ta yi soki matsayin da Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta dauka na sanya ranar 22 ga watan Satumba a matsayin ranar da za a

’Yan fashi sun hallaka mutum 9 a Birnin Gwari

Wasu ’yan fashi da makami da suka addabi jama’ar kauyukan karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kasuna sun sake kai hari a kauyan Gwaska da Gwauron Dut

Hare-haren Boko Haram: Matasa sun harzuka a Maiduguri

Sakamamon hare-hare da kwace garuruwa da ’yan Boko Hram ke yi a Jihar Borno da makwabtanta Yobe da Adamawa matasa sun harzuka a garin Maiduguri, inda

… Al’ummar Damaturu na fuskantar tsadar rayuwa

Kwararowar ’yan gudun hijira daga wasu garuruwan Jihar Borno da rikicin Boko Haram ke addaba al’ummar garin Damaturu a Jihar Yobe na fsukantar tsadar

Sarkin Dass ya bukaci matasa su kasance masu rikon amana

Mai martaba Sarkin Dass da ke Jihar Bauchi Alhaji Usman Bilyaminu Othman ya bukaci matasan Najeriya su zamo masu gaskiya da rikon amana a al’amuransu