Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana zarginsa da kashe dansa saboda yi masa kashi a daki

Wani magidanci mai suna Mista Johnson da ke zaune a Unguwar Idu- Gwari a garin Karmo a Birnin Tarayya, Abuja, ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin k

An kama alhazan Gombe da tan biyu na goro a bara

Sakataren Hukumar Alhazai ta Jihar Gombe Malam Usman Gurama, ya ce a bara an kama alhazan jihar da goro tan biyu a kan hanyarsu ta zuwa aikin Hajji, k

Karuwa ta fallasa mai buga jabun kudi

Dubun wani da ake zargin cewa ya kware wajen buga jabun kudi ta cika a yayin da ’yan sanda a Jihar Kaduna suka kama shi bayan da wata karuwa ta gano k

Sojojin da suka tsere Kamaru sun dawo gida

Rahotanni daga Jihar Adamawa sun ce kimanin sojojin Najeriya 480 da suka tsere zuwa kasar Kamaru sun isa garin Mubi cikin yanayi na gajiya da kuma yun

‘‘Sojoji ku daina musguna wa ma’aikatan Daily Trust’’

Kwamitin Kare ’Yan Jarida na Duniya (CPJ) ya bukaci mahukuntan Najeriya su daina musguna jaridar Daily Trust tare da kyale wakilanta su rika nemo laba