Kananan Labarai

Kananan Labarai

An karrama malaman makarantar Umarabs

Malaman Makaratar Umarabs biyar ne suka amfana da kyautar albashin wata daya da kuma na’urar firiji kowannnesu sakamakon koyarwa a makarantar na tsawo

Sarkin Kano ya nada manyan hakimai guda biyu

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi na II ya nada manyan hakimai biyu a masarautar Kano a ci gaba da shirinsa na kara kafa mulkinsa tun lo

Matasa sun haramta shan wiwi a Bauchi

A kokarinsu na tabbatar da cewa an magance matsalar sha da fataucin miyagun kwayoyi a tsakanin matasa, Kwamitin Gyara Tarbiyyar Matasa na Unguwar Baki

’Yan Boko haram sun fara yanke haddi a Yobe

’Yan Boko Haram sun fara yanke wa jama’a haddi a garin Buni Yadi  da ke karamar Hukumar Gujba a Jihar Yobe, bayan da suka mayar da fadar Hakimin

dan Majalisa ya tallafa wa matasa da matan aure

dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Arewa, Kangiwa, Dandi, Kamba Alhaji Ibrahim Bawa Kamba ya rarraba Keke-NAPEP ashirin ga matasan yankin ya k