Kananan Labarai

Kananan Labarai

karamar Hukumar Guri za ta kashe Naira miliyan 29 don samar da makabarta

Karamar Hukumar Guri a Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 29 wajen samar da makabarta ta zamani da gyara hanyar Zugo zuwa cikin garin Guri.Shugaba

Makarantar Muhammad Inuwa Academy ta yaye dalibai

Makarantar Muhammad Inuwa Academy da ke Ungurawar Rimi a Jos, a Jihar Filato, ta yi bikin yaye dalibai da bayar da kyaututtuka ga daliban da suka fi n

Boren sojoji: Wasu sun janye, wasu sun cije

Boren sojoji ya dauki sabon salo, inda wadanda za su tafi Dalwa suka amince su tafi, saboda samun karin makamai, a yayin da wadanda za su tafi Bama da

Makiyaya biyu sun samu tabin hankali don gwanjon shanunsu

Makiyaya biyu daga cikin makiyaya 10 da ake zargin Alkali Aminu Kagara da yin gwanjon shanunsu 259 da awaki da tumaki 189 da aka sayar kasa da Naira m

Ma’aikacin Bankin Sky Bank ya gurfana a gaban kotu

Wani ma’aikacin bankin Sky Bank da ke Hadeja a Jihar Jigawa mai suna Yahya Garba ya gurfana a gaban Babbar Kotun Majistare ta daya da ke Dutse bisa tu