Kananan Labarai

Kananan Labarai

“Daga Dajin Sambisa na kawo ’yan mata masu kunar bakin-wake Kano”

Mutumin da ake zargi da horar da ’yan matan da suke kai harin kunar bakin-wake da bama-bamai a Jihar Kano, ya shaida wa jami’an tsaro bayan da suka da

‘Ana kora ta a gidan haya saboda nakasar ’ya’yana’

Wani magidanci a Gombe, fadar Jihar Gombe, mai suna Malam Abdullahi Ibrahim ya koka kan yadda ake korarsa daga kowane gidan haya saboda nakasar da ta

Falken wiwi mai amfani da kakin ’yan sanda ya shiga hannu

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi nasarar cafke wani dan sandan bogi mai mukamin ASP da sunan Ayodele Adegoke mai fakewa da kakin ’yan sanda yan

An ba iyalan jami’an tsaron da ’yan Ombatse suka kashe Naira miliyan 34

kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa ta ba da cekin Naira miliyan 34 ga gwamnatin Jihar Nasarawa don tallafa wa iyalan jami’an tsaro da ’yan kungiyar Omba

Badi za a kammala titunan jirgin kasa – Sanata Sahabi

Shugaban Kwamitin Sufurin kasa a Majalisar Dattawa, Sanata Sahabi Ya’u kaura ya ce cikin shekara mai zuwa Gwamantin Tarayya za ta kammala gina titunan