Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘kananan hukumomin Bauchi 10 ba su samun jaridar Aminiya’

kananan hukumomi 10 daga cikin 20 da ke Jihar Bauchi ba su samun jaridar Aminiya kamar yadda binciken wakilinmu ya gano. Wani mai sayar da jaridu mai

‘Ina gani aka yi wa Limamin Gwoza yankan rago’

Babban Limamin garin Gwoza, Liman Bamanga da Hakimin Wakale da ’ya’yansa bakwai na cikin mutum 200 da ’yan Boko Haram suka kashe a harin da suka kai G

Sarkin Kano ya bukaci malamai su rika wa’azin karfafa hadin kai

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi II, ya bukaci al’ummar Musulmin kasar nan, musamman malaman addini su karfafa hadin kan al’umma, maim

kwato Damboa: ’Yan Boko Haram sun jefa Kudancin Yobe cikin damuwa

Ga dukan alamu tsugunne ba ta kare ba ga al’ummomin da ke Kudancin Jihar Yobe, musamman na kananan hukumomin Gujba da Gulani da Fune da Fika da ke fam

Limamin sojoji ya bukaci a rika shiga bariki ana auren ’ya’yansu

Limamin Masallachin Juma’a na Barikin Soja na Bukabu da ke Kano, Kyaftin Hamisu Mustapha ya yi kira ga jama’ar gari su rika shiga barikin suna neman a