Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hajji Bana: Maniyyata 1,031 sun gaza samun kujera a Zamfara

Kwamitin Tantance Maniyyata Aikin Hajjin na Jihar Zamfara, ya ce kimanin maniyyata 1,031 ba za su samu zuwa aikin Hajjin bana daga jihar saboda karanc

…Jihar Katsina ta biya Hukumar Hajji ta kasa Naira miliyan 757

Gwamnatin Jihar Katsina ta biya Hukumar Hajji ta kasa (NAHCON), Naira miliyan 757 a matsayin cikaton kudin kujerun da aka ware wa jihar a aikin Hajjin

…An fara tantance maniyyatan Jihar Kaduna

Ranar Larabar makon jiya ne Hukumar Alhazan Jihar Kaduna ta fara tantance maniyyatan jihar sama da dubu biyar da ake sa ran za su gudanar da aikin Haj

‘Rashin adalcin shugabanni ke haifar da matsalolin Arewa’

Babban Limamin Masallacin Juma’a na Unguwar Federal Lowcost da ke Bauchi Malam Hassan Usman Zango ya nuna damuwa kan yadda shugabannin Najeriya suka g

…A Filato ma an fara tantance maniyyatan jihar

A shirye-shiryen da Hukumar Alhazai ta Jihar Filato ke yi don gudanar aikin Hajjin bana hukumar ta fara tantance maniyyatan da za su tafi aikin Hajji