Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Boko Haram sun jefa bama-bamai ga masallatai a Yobe

Wasu mahara da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari ga wasu masallatai a garin Potsikum inda suka hallaka masallata 12, kuma su

Za a kashe wa Jami’ar Jihar Jigawa Naira biliyan 1.8

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta gina gidan shugaban Jami’ar Jihar da dakin taro a harabar jami’ar da ke Kafin Hausa a kan Naira biliyan daya da miliyan 8

Izala ta yi Allah wadai da yunkurin hallaka Buhari da Sheikh dahiru Bauchi

kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, ta yi Allah wadai da yunkurin hallaka ga tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari da

Tsigau a Nasarawa: ’Yan majalisa sun koma da zama a yankin Karu

’Yan Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa sun gudu daga Lafiya babban birnin jihar inda suka koma da zama a yankin karamar Hukumar Karu da ke kusa da Abuj

Direba ya amsa laifin kisan uwar dakinsa

Hukumar Tsaron kasa (SSS) da ke yankin Birnin Tarayya Abuja ta gabatar da wasu mutum hudu da ake zargi da sacewa da kuma kashe wata ’yar kasuwa mai su