Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kwamitin Izala zai tallafa wa marayu 2,500 a Yobe

Kwamitin kula da marayu da matan da suka rasa mazajensu na kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Yobe zai raba kayan tall

Tsoho mai shekara 75 ya shiga hannu kan zargin damfara

Wani tsoho mai shekara 75 mai suna Alhaji Ali Yahaya Ringim da ke zaune a Tudun Wadan Kaduna ya shiga hannun jami’an tsaro na sibil difens kan zargins

danjuma ga Jonathan: Ka jagorance mu zuwa dajin Sambisa

Tsohon Ministan Tsaro Laftanar-Janar Theophilos danjuma ya shaida wa Shugaba Goodluck Jonathan cewa ’yan Boko Haram su ne ke samun galaba a halin yanz

Jirgin kasa ya markade almajirai uku a Zariya

A ranar Asabar ce wani jirgin kasa na daukar kaya ya markade wasu almajirai uku a Zariya. Wani dan agajin kungiyar Jama’atu Nasril Islam mai suna Sali

’Yan sanda sun kama ’yan fashi bakwai a Jihar Sakkwato

’Yan sanda a Jihar Sakkwato sun kama ’yan fashi da makami bakwai, inda Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Alhaji Lawal Gambo ya nuna wa manema labarai ’yan