Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan kadiriya sun nemi Sheikh dahiru Bauchi ya janye kalaman da ya yi kan Shehu dan Fodiyo

Shugaban Shabbabul kadiriya na Jihar Sakkwato Malam Ahmad Abdullahi Sa’i ya nemi fitaccen malamin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya janye kalaman da y

Sojoji sun kama haunin Boko Haram a Bauchi

’Yan sanda sun ce sun kama babban kwamandan ’yan Boko Haram da aka fi sani da “Babban Hauni” a wani farmaki da suka kan a sansanin ’yan Boko Haram a J

Boko Haram ce ta bakwai wajen kudi a kungiyoyin ’yan ta’adda na duniya

An bayyana kungiyar Boko Haram da ke Najeriya a matsayin ta bakwai wajen kudi a tsakanin kungiyoyin ’yan ta’adda na duniya.Jaridar Nigerian Tribune ne

An yi jana’izar Umaru Dikko a Zariya

A ranar Talata da misalin karfe 2:00 na rana ne aka yi jana’izar tsohon Ministan Sufuri Alhaji Umaru Dikko a fadar Mai martaba Sarkin Zazzau da ke Zar

…Mun san inda ’yan matan Chibok suke – Hukumomin tsaro

Hukumomin tsaron Najeriya sun sake nanatk cewa sun san inda ake tsare da ’yan matan sakandaren Chibok su fiye da 200 da ’yan Kungiyar Boko Haram suka