Kananan Labarai

Kananan Labarai

Macizai na sarar mutum 20,000 a Najeriya a shekara

Mutum 1,793 sun rasu sakamakon sarar maciji daga 2018 zuwa 2020.

‘Na kai shekara 60 ina sana’ar kamu’

Dattijuwa ‘Na yi aikin Hajji na aurar da ’ya’ya mata da sana’ar kamu’

Wata shida ba a biya mu hakkinmu ba —’Yan fansho

Tsoffin ma’aikatan Gwamnati a Jihar Kaduna sun koka cewa yanzu sun yi rabin shekara rabon da a biya su kudensu na fansho. ’Yan fanshon sun ce rabon da

An kama ma’aikatan lafiya 7 kan zargin karkatar da gidajen sauro a Gombe

Yanzu haka dai mutanen na tsare a hannun ‘yan sanda.

N-Power: An fara biyan matasan da aka rike kudadensu

Za a biya matasa 9,066 N150,000 kowannensu