Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Gombe ya jinjina wa Sarkin Gwandu

Mai martaba Sarkin Gombe Alhaji Abubakar Shehu Abubakar ya yaba wa Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kebbi Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji Muhammadu

Jami’an tsaro sun bindige wanda ake zargi dan Boko Haram ne a Kaduna

Ranar Lahadi jami’an tsaro sun kashe wani mutum mai suna Usman bisa zargin dan Boko Haram ne a Layin Sarki a Unguwar Kinkinau da ke Kaduna.Jami’an tsa

dan sanda ya bindige ma’aikaciyar otel a Yobe …Wanda ya harbi abokan aikinsa ya gurfana a kotu a Kano

Wani dan sanda mai mukamin kofur da ke aiki a sashin binciken manyan laifuffuka a Rundunar ’Yan sandan Jihar Yobe ya bindige wata ma’aikaciyar wani ot

Dokta Hassan Dikko ya bukaci al’ummar Jos su rika gyara hanyoyinsu da kansu

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Filato, Dokta Hassan Abubakar Dikko ya shawarci al’um

karamar Hukumar Koko-Besse za ta gina kasuwa ta naira miliyan 435

karamar Hukumar Koko-Besse da ke Jihar Kebbi za ta kashe Naira miliyan 435 domin gina sabuwar kasuwa ta zamani a garin Koko.Shugaban karamar hukumar A