Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yara miliyan 10 ba sa zuwa makaranta a Najeriya – UNICEF

Yara miliyan goma da rabi ne ba su samun shiga makarantun firamare a Najeriya saboda da rashin galihu da karancin daukar dawainiyar karatunsu daga iya

An nada Alhaji Abdullahi Mustapha a matsayin Sarkin Akunza

Mai martaba Sarkin Lafiya Alhaji Isa Mustapha Agwai na II ya nada Yariman Akunza-Jarme Alhaji Abdullahi Idris a matsayin sabon Sarkin Akunza-Jarme ind

Babu dalilin gaba a tsakanin Musulmi da Kirista – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh dahiru Usman Bauchi ya ce babu gaba a tsakanin Musulmi da Kiristan kasar nan don haka ya bukaci su zau

Rabon albarkatun kasa ya kara raba kan wakilan taron kasa

Wasu wakilai a wurin taron kasa sun yi bore a shekaranjiya Laraba game da shawarar da shugabannin shiyyoyi suka yanke kan kason da za a rika ba jihohi

Azumin bana: Ba don waya ba da masu kama-baki sun yi yawa

A ranar Juma’ar da ta gabata ce Musulmin Najeriya suka kashe kunne suna jiran samun labarin ganin watan Azumin Ramadan daga bakin Mai alfarma Sarkin M