Kananan Labarai

Kananan Labarai

Harin ’yan bindiga ya ci mutum 7 har da sojoji a Yobe

Wasu maharan da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun kai hari kan matsugunin soja da ke aiki tsaro a karkashin JTF a garin Goniri, karamar Hukumar Gujba

Kotu ta umarci Jami’ar Bayero ta mayar da malami bakin aikinsa

Kotun Harkokin Ma’aikta da ke Kano ta soke korar da Hukumar Jami’ar Bayero Kano ta yi ga wani malamin jami’ar Dokta Aminu Audu Bichi, inda ta ce jami’

Jami’an Cibil Defence sun kama masu fasa bututun mai a Filato

Hukumar tsaro ta farin kaya ta Cibil Defence ta kama masu fasa bututun mai su biyar ciki har da jami’an tsaro biyu a Deport da ke kusa da Jos babban b

Auren zawarawa na Tata: dan banga ya tsinci dame a kala

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wani dan sintiri mai suna Abdulkadir Dikke da ke Funtuwa a Jihar Katsina ya tsinci dame a kala. Abdulkadir ya samu mac

barayin shanu sun addabi gidajen gona a kewayen Abuja

Yankunan Ijah- Gwari da Ijah- Koro da ke karamar hukumar Tafa a Jihar Neja da suka kasance matattarar gidajen gona da mafi yawansu na masu hanu da shu